Ummi Zee Zee: Kije ki kashe Kanki Base kin fada ba||Zaharaddin Sani

Ummi Zee Zee tsohuwar jarumar shirya fina finai ce a kungiyar Kannywood ta arewacin Nigeria.

Ummi Zee Zee tsohuwar jarumar shirya fina finai ce a kungiyar Kannywood ta arewacin Nigeria.

Advertisements
Advertisements

Tauraruwar tayi tashi a lokaci me tsawo inda daga baya ta tattare kayanta ta koma lagos damin yin wakoki na zamani.

Matsalolin rayuwa sun yawaita ta bangarenta tun bayar mutuwar mahaifinta shekara biyu baya.

Wannan dalili da kuma wasu ya sanya jarumar tayi wani rubuta a shafinta na instagram dake nuni da zata kashe kanta a harshen a turanci kamar haka…

Gaskiyar magana wallahi Ummi Zee Zee bata fadi abinda ya dace ba dole ne ai mata gyara.

Related Post

A alkur’an da Sunna ya tabbata cewa a duk lokacinda Mutum ta shiga mawuyacin hali to Ya Koma ga Allah, se Ya bashi kariya me kyau da mafita, amma ba wai kice zaki kashe kanki ba.

Dukda na sani akwai yiwuwar ke abinda kike nufi da kalmar “Suicide” mutane basu fahimta ba.

“Suicide” tana iya yiwuwa ga wani ko ga ke kanki to amma point din anan shine Koda ace ga wani ma be kamata saboda kisan kai babu kyau.

Karki gushe wajen aikata abubuwanda Allah ya umarce mu da barin abinda ya hanemu wallahi zaki sami mafita.