Rahama Sadau tayi cikakken bayani akan muradin Zuciyar ta

Rahama Sadau, Shahararriyar tauraruwar masa'antar fina-finai na Kannywood ta bayyana ra'ayinta kan soyayya

Rahama Sadau, Shahararriyar tauraruwar masa’antar fina-finai na Kannywood ta bayyana ra’ayinta kan soyayya

Advertisements
Advertisements

A cewar ta soyayya abu ne na sirri da ya kamata da boye kada duniya ta sani sai ita kadai

ProfTa bayyana cewa, ita soyayya ta fi son ya zama na daga ita sai wadda ta ke so shikenan

Rahama Sadau tareda Sadiq Sani Sadiq

Tauraruwar Kannywood, Rahama Sadau ta ce ba ta yi imani da bayyana soyayya da babbar murya ba kamar yadda ta fi so ta sanya rayuwar soyayyar ta zama sirri.

Related Post

“To dai, na fi son kiyaye shi shirri. Abu daya ne duniya ta san ku hakanan wani abu ne daban na “shi” (shi kadai) ya san kuma ya riski gaskiyar ki.

Sadau, wacce ta yi suna a karshen shekarar 2013 bayan ta shiga masana’antar finafinai ta Kannywood tare da fim d na farko Gani ga Wane.