Plateau : Buhari yayi tofin Ala tsine akan kisan da akaiwa musuomai a jos

Plateau – Kungiyar fafutukar kare hakkin musulmai ta yi kira da a gaggauta kame gaba ɗaya waɗanda suka aikata kisa musulmai matafiya a Jos, inda ta kura su da “Mayakan kiristoci a Jos.”

Advertisements
Advertisements

Daily Nigerian ta ruwaito cewa matafiya musulmai 25 wasu sojojin ƙungiyar kiristanci suka kashe a Rukaba, jihar Filato ranar Asabar.

Plateau : Buhari yayi tofin Ala tsine akan kisan da akaiwa musuomai a jos

A wani jawabi da daraktan MURIC, Ishaq Akintola, ya fitar, ya yi Allah wadai da kisan gillan da aka yiwa musulmai, tare da kira ga gwamnati ta kame waɗanda duka aikata kisan.

Wani sashin jawabin yace: “Matafiyan sun halarci taron zikiri na shekara-shekara a Bauchi, kuma suna kan hanyar komawa Ikare, jihar Ondo yayin da sanannun sojojin kungiyar kirictoci ta Irigwe ta tare su.”

  Yanzunnan Fada ya Barke Tsakanin Hausawa da Yarbawa a Lagas

“Musulman a cikin tawagar motociɓ Bus guda biyar babu makamai a tare da su, an tilasta musu fitowa sannan aka kashe su ɗaya bayan ɗaya.

Sun kashe mutum 22 sannan suka jikkata 14.”

“Karisowar jami’an tsaro na yan sanda da sojoji shine ya ceci ragowar mutanen.”