Najeriya @ 60: Yahaya Kwande ya fadi kausasan maganganu akan Najeriya

Wani me magana da yawon jamaar Najeriya ya bayyana rashin gamsuwar sa da wannan rana ta samin yancin kai.

Advertisements
Advertisements

Ya fada a kafafen wasa sada zumunta cewa lallai najeriya bata cancanci ace murnar wannan rana ita ce agabanta ba duba izuwa yanayinda kasa da duniya take ciki.

Ya kara da cewa har ila iyau, Najeriya bata kai matsayin da ya dace da ita ba har yanzu.

Wasu daga cikin manema labarai na kasa ya zanta da da shi wannan bawan Allah, gadai yanda firar ta kasance:

Kamar yadda kuka ji a cikin labaran duniya, yau ce Najeriya ke bikin cika shekaru 60 da samun ‘yancin kai, kuma dangane da wannan biki, wakilinmu a Jihar Plateau a Najeriya,

Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Ambasada Yahya Kwande, daya daga cikin dattawan da suka yi aiki da Sardaunan Sokoto a matsayin DO a lokacin, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Labaran Opera