Momi Gombe Ta kama shiya fina-finai da auren wani akanta

Momi Gombe shararriyar jarumace a kunguyar shirta fina finai a kasar Hausa wato Kannywood.

Momi Gombe shararriyar jarumace a kunguyar shirta fina finai a kasar Hausa wato Kannywood.

Advertisements
Advertisements

Akwanaki masu dama da suka kai tsawon shekaru 3 zuwa hudu duk wanda yake dan kungiya ne yana sane da auren jarumar.

Jarumar tayi da wani mawaki kuma makadi a kungiyar me suna Adamu Fasaha da wanda ke kida da waka a cikin kungiyar.

Kowa na sane da cewa auren sotayya suka yi wanda daga baya shadan ya shiga tsakaninsu auren ya rabu.

Related Post

Daga baya bayan rabuwarsu da dadewa se tsohon mijin nata ya wallafa wani poto a kafar sada zumunta ta facebook, wanda hakan ya jawo cece kuce a kungiyar.

Wannan poton da ya wallafa ya jawo kungiyar kula da hakkin yin anfani da poto me motsi wato MOFON ta zauna da shi domin jin ta bakinsa