Kannywood: Masallacin da Gabon ta gina ya jawo rigima

Kannywood jaruma Hadiza Aliyu Gabon babbar jarumace a kungiyar shirya fina-finai na yanki arewacin Najeriya.

Advertisements
Advertisements

Ayau ne labari ya bazu ko wace kafa ta yada labarai ta duniya cewa Jarumar tayi sadaqatujjariya ta hanyar gina katafaren masallaci saboda annabi.

Sauran yan kungiya da suka saba yada abubuwan sharri idan ya faru a masanaantar yau dai sunyi gum ta inda suka kasa yana abin alkhairin da tayi.

Jarumar ta zamo yar kungiya ta farko data yi abin alkhairi me dauyi da girma kamar wannan.

Abdulmimini tantiri da Ali nuhu sun nuna alamun rashin jindadinsu ganin mace tayi abinda suka kasa tsawon shekaru masu yawa a kungiyar.

  SMEDAN & BOA Collaborate in Boosting the Nigerian Economy

Magoya bayan jarumar suna murna suna nuna jin dadinsu karara, a inda makiya da mahassada suna fadin akasin haka.

Ta bullu an sani cewa masallacinta ne a inda wani contractor dake da alaka da 2 effect empire ya wallafa a shafinsa na Instagram, inda yake nuna cewa aikin masallacin hadiza gabon ya kammala.

Jamaa da yawa na mata fatan alkhairi ga wannan gaggarumin wobasa da jarumar ta aikata.

Tashar tsakar gida ta wallafa video inda take nuni da bayyana yanda akai masallacin ya kammala.