Jaruma Nafisa Abdullahi: Wahala ta tabbata ga wanda duk baya sona

Jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa hotunanta a shafinta na Facebook inda mutane da dama sukayi mata martani masu zafi.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa hotunanta a shafinta na Facebook inda mutane da dama sukayi mata martani masu zafi.

Advertisements
Advertisements

Mafi akasarin murtanin da mutane suka mata akan kinyin aure da ta yi ta zabi film amatsayin aikin yi.

A bisa dukkan alamu maganar mutanen batayi tasiri ba akanta domin harwa yau bata nuna kulawa ko damuwa ba akan abinda sukera fada.

Hotunan sunja raayin masu sonta da kallonta da kuma sauraronta inda cikin kowa ya duri ruwa sakamakon kalaman da ta fada a hotunan.

Related Post

A yayin wallafa hotunan jarumar ta rubuta “Wahala for who no like”, ma’ana wahala na tattare ga wanda baya sonta.

Saidai wasu mutane sun yi mata martani masu zafi kan aure;

Bayan wannan wasu da dama sunyi mata fade akan rashin aure kamar haka