Jami’o’i: Gwamnatin tarayya tayi zamanta na karshe da ASSU

Jami’o’i da Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta cigaba da tattaunawa domin kawo karshen yajin aiki wata takwas dake gudana.

Advertisements
Advertisements

Ganawar ranar Juma’a, da aka shirya farawa karfe 11 na safe bai yiwu ba sai misalin karfe 2:25 ba sallar Juma’a kuma Ministan Kwadago, Chris Ngige, ke jagorantan zaman.

Ya ce gwamnati ta yiwa kungiyar tayin wasu abubuwa makon da ya gabata kuma “sun yi alkawarin tattaunawa da mambobinsu kafin suk dawo mana da amsa.”

Da duminsa: An shiga ganawa tsakanin ASUU da Gwamnatin, da yiwuwan a janye yajin aiki yau
Source: Twitter

Kamar yanda ya gabata bayanan ganawar ya game ko ina na kafafen yada labarai kuma akwai yiwuwar a janye yajin aikin da aka dade ana yi tin kafin hutun korona.

  Gomnati ta sake bada sabon tsari game da Karin kudin Wutar Lantarki