Sallah: Wani Ministan Najeriya yanata fama da yanka nama

Lokuta da dama akanyi bukukuwan sallah cikin koshin lafiya da dukiya da zaka ga jamaa suna walala da sabbin kaya cikin ado me kawa.

Advertisements
Advertisements

Idan karamar sallah ce jamaa sukan saka kaya na gani na fada ako wane lungu da sakon arewacin najeriya da wasu bangarori na kudancin najeriya.

Idan kuma babbar sallah ce jamaa sukan juya akalar su zuwa layya da warkajame da nama a kowane gida.

Sedai kash abinda kowa ya sani shine idan aka yanka abin layya akan kirawo maaikaran nama su idasa aikinsu maana su yanka su kasafta yayinda kowane mutum ze tafi ga ayyukan gabansa na cigaba babu saka ido

  Dalilai 6 da suka hana Boko Haram Lalacewa a Nigeria

Komai ya wadata babu me ganin kyashin kowa saboda akwai wadata.

Amma a wannan sallah ya zamo wa mutane da wahala su sami abinda zasu yanka bare har su bawa wadanda zasuyi musu aiki.

A cikin haka ne dai wani anfani da kafar yada labarai na tiwita me suna Idrees Najib yayi wani post dake nuni da wani hamshakin malami kuma minista yana gyaran nama dakansa.

Wasu sun danganta hakan da yanayin da duniya take ciki na coronavirus wasu kuma suna fadin yanayi da APC ta jefa yan najeriya ne ya kawo haka.

Komadai yane be dace sa idon ministan yakai ya kasa yadda da maaikatan naman ba.

  Gwamnatin Tarayya ta bayar da Odar bude dukkanin makarantun Najeriya baki daya

Tambayar anan itace, rashin aikinyi ne, rashin yadda ne koko rashin walwala ne?

Kuyi tsokaci da raayinku akan wannan alamari