Yan film 15 da suka fi kowa Kudi a kungiyar fina-finan hausa

Kannywood kungiyace data tara mutane iri-iri maza da mata kyawawa da munana masu kudi da talakawa yara da manya.

Advertisements
Advertisements

A duniyar data gabata maana shekarkarun baya kafin kungiyar ta amsa sunanta na Kannywood, yayan kungiyar sun kasance cikin kakanikayin rashin kudi da walwala dub izuwa finafinan da suke saki, kayan da suke sakawa, abincin da suke ci.

Ahankali albarka ta cigaba da bulbulowa cikin ungiyar tayanda masu rainata suka koma shaawarta, masu gudu da zakin ungiyar duk suka koma shaawarta hakan yakawo masu cigaba sosai a zamanace.

Tin daga social media har ko ina kana jin su da labarinsu birni da kauye.

Related Post

Cikin haka ne dai Fugit.com ta zakulo sunayen mutane goma da suka fi kowa kudi a duniyar fina-finai ta kannywood a arewacin Najeriya. Ga sunayennan kamar haka

 • Ali Nuhu. At number one is Ali Nuhu. …
Ali Nuhu tare da iyalinsa
 • Adam A. Zango. …
Adam A zango kenan tareda matansa biyu
 • Dauda Kahutu Rarara. At number three is Dauda Kahutu Rarara. …
Dauda Kahutu Rarara
 • Nura M. Inuwa. …
Nura M. Inuwa
 • Halima Atete. Halima Atete is a very successful Kannywiod actress who has is ranked among the richest actresses in the industry. …
Halima Atete
 • Sani danja. …
Sani Danja Tareda Matarsa Mansura Isah
 • Nazir M Ahmad
Nazir M. Ahmad tareda iyalansa da abokansa
 • Rahama Sadau …
Rahama Sadau
 • Fati Muhammad…
Fati Muhammad
 • Samira Ahmad
Samira Ahmad Shaba
 • Sadiq Sani Sadiq…
Sadiq Sani Sadiq da matarsa da dansa
 • Nafisa Abdullahi.
Nafisa Abdullahi
 • Umar M shareef
Umar M. Shareef
 • Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
 • Maryam Booth
Maryam Booth