Kannywood kungiyace data tara mutane iri-iri maza da mata kyawawa da munana masu kudi da talakawa yara da manya.
A duniyar data gabata maana shekarkarun baya kafin kungiyar ta amsa sunanta na Kannywood, yayan kungiyar sun kasance cikin kakanikayin rashin kudi da walwala dub izuwa finafinan da suke saki, kayan da suke sakawa, abincin da suke ci.
Ahankali albarka ta cigaba da bulbulowa cikin ungiyar tayanda masu rainata suka koma shaawarta, masu gudu da zakin ungiyar duk suka koma shaawarta hakan yakawo masu cigaba sosai a zamanace.
Tin daga social media har ko ina kana jin su da labarinsu birni da kauye.
Cikin haka ne dai Fugit.com ta zakulo sunayen mutane goma da suka fi kowa kudi a duniyar fina-finai ta kannywood a arewacin Najeriya. Ga sunayennan kamar haka
- Ali Nuhu. At number one is Ali Nuhu. …

- Adam A. Zango. …

- Dauda Kahutu Rarara. At number three is Dauda Kahutu Rarara. …

- Nura M. Inuwa. …

- Halima Atete. Halima Atete is a very successful Kannywiod actress who has is ranked among the richest actresses in the industry. …

- Sani danja. …

- Nazir M Ahmad

- Rahama Sadau …

- Fati Muhammad…

- Samira Ahmad

- Sadiq Sani Sadiq…

- Nafisa Abdullahi.

- Umar M shareef

- Hamisu Breaker

- Maryam Booth

You must log in to post a comment.