Everton vs Man City: Nasara naga wanda ya Shirya mata:Guardiola

Everton vs Man City Kungiyar kwallon kafa ta kasar ingila wato Everton tasha ci a hannun takwararta ta jahar London wato Manchester City.

Everton vs Man City Kungiyar kwallon kafa ta kasar ingila wato Everton tasha ci a hannun takwararta ta jahar London wato Manchester City.

Advertisements
Advertisements

A kakar cin kofin FA na Ingila Manchester City ta bakunci Everton inda duka tima timan guda biyu sukai kunne doki a mintuna 45 na farko har zuwa mintuna 30 bayan dawowa daga hutun rabin lokaci.

Me horar da yan wasan na Man City wato Pep Guardiola yayi rawar gani inda yan wasansa suka matukar kwarewar kocin nasu tin daga yanda suke takawa Everton kwallo.

Everton dukda kasancewarta a gida amma hakan be bata damar sakawa bakin nasu kwallo ba dukdai wasan ya nuna cewa zaa tashi canjaros maana babu ci ko daya.

Related Post

Bayan shugiwar dan wasan gaban Man City wato Kevin De Buryne (Alvino) gaba daya wasan ya canza zani inda suka sami nasarar sakawa everton Kwallo ta farko daga Guanduguan.

Bayan mintuna kimanin 9 da cin kwallon farko, kimanin mintuna 90 Kevin De Buryne sake sakawa Everton Kwallo daya, hakan yasa aka tashe a ci 0-2.

Ayanzu haka an tashi wasan Mancity tana da kwallaye 2 akan Everton, masu masaukin baki.