Auren saurayin da ya auri yar kasar Amurica ya girgiza

Aure nufi ne na Ubangiji shike yace ayi domin raya sunnar fiyayyen halitta amma tareda dokoki na addini.

Advertisements
Advertisements

Addini da alada sun bada hanyoyi da damammakin da mutum namiji ko mace zasu iya bi don suyi aure.

A kwanakin bayane wani saurayi dan kano me suna Suleiman ya sami amintuwar wata mata me suna Janet me shekaru 45.

Wannan baiwai Allah wacce bata sanar da sunanta ba ta aminta da suyi aure akan tirvar data dace.

Malamai da masu fada aji a addinance da gomnatance sunyi tsokaci da dama wajen wannan hadeka data faru tsakaninsu.

Bayan wani lokaci me tsawo se aka sami labarin cewa sunyi aure wanda da yin auren baai sati uku ba.

  Sojojin Najeriya sun koka cewa ba Kanal Bako kurin suka rasaba a harin da aka kai musu

Amma kafin aure jamaa dayawa sun tabbatar da cewa matar batajin kunyar gudanar da alaamura irin nasu tare dashi gaban kowa ba kunya.

Tun ganin haka ne yasa jamaa da sauran malamai suka kalli haka a matsayin kuskure mafi muni tare da bata aurensa da ita.

Duba izuwa banbance banbance ta kowane bangare yasa malamai suka batan auren nasu.

Wani malami me magana da yawun addinin islama yayi nuni da cewa auren yaron da matar ya mutu.

Kamar yanda malamin ya wallahy a shafinsa na youtube, yayi bayani sosai akan mutuwar auren kamar haka a cikin videon gayanan.

Dayawan mutane sun tofa albarkacin bakinsu akan wannan aure da yaronnan yayi dukda amincewar iyayensa da kuma addininsa.

  Sojojin Najeriya sun sami nasarar fattatakar yan boko haram yau

Daga karshe mawallafin wannan labari nayiwa ango da amarya fatan alkhairi.