ASUU ta amince zata janye yajin aiki, an karawa musu N10bn

ASSU ta amince da yarjejiniyar da ta kulka da gobnatin tarayya bisan kokarin su na a cire daga tsarin IPPIS wanda ko wane maaikaci yake dashi.

Advertisements
Advertisements

Wnnan dai sjine babban dalilin da yasa kungiyar keta yajin aiki tun kusan watanni bakwai da suka gabata.

Dalibai na nuna rashin jin dadinsu da wannan yajin aiki da ASSU take yi

Ai kai ruwa rana tsakaninsu da gobnatin tarayyar ta inda gobnati ta amince zata basu abinda suke bukata domin subar yaransu su cigaba da karatu kamar kullin.

A jiya ne dai wani makaikachin gobnatin tarayya dake da alaka da wannan matsala tsakaninsu da gobnati ya wallafa a twitter chewa:-

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU ta amince za ta janye yajin aikin da aka kwashe watanni takwas anayi kuma hakan ya dakatad da karantun dalibai a jami’o’in gwamnati.

Kungiyar ta amince da da janye yajin aikin ne a ganawarta da gwamnatin tarayya karkashin jagorancin ministan kwadago, Chris Ngige, a Abuja ranar Juma’a, The Punch ta ruwaito.

Bayan haka, gwamnati ta yi alkawarin biyan ASUU kudi N70bn, sabanin N65bn da tayi musu tayi.

Karin bayani na nan tafe..
Daga Twitter