Arsenal vs Chelsea: Arsenal tasha alwashin lallasa Chelsea a wasan yau

Ragaya Tv
Domin samun shirye shiryen kannywood da labaran duniya gida da waje ku danna mana subscribe a nan wajen

Arsenal wadanda suke daya daga cikin tima timai manya dake buka kwallon kafa ta firimiya a England zata karbi bakuncin Chelsea

Advertisements
Advertisements

Wasane wanda ze zo da matsaloli daban daban tin daga duba izuwa gurabensu a kakar firiyar da ake fafatawa a wannan karon.

Arsenal ta barar da wasanni da dama wanda hakan yasa ta zamo ta goma shabiyar a tebur.

A bangaren Chelsea kuwa suna na 5 wanda hakan ya sami asali ne sakamakon nasarorin da su dinga samu a wasannin da suka gabata.

Dukka tima timan biyu suna da burin yin nasara akan kowa domin rashin yin nasarar babbar barazanace a gurbin da suke a tebur.

  Transfer: Willian would be a Spanish when English is off him

Yan wasa da masu horarwa suna cikin shirin fuskantar juna da yanmacin yau asabar 26 ga wannan wata da misalin karfe 5:30pm.

Kasancewar su a gare daya wata barazanace da ze sa jamaa dayawa su kalli wasan wanda irin hakan ake kira ‘wasan dabi’.

Ragaya Tv
Domin samun shirye shiryen kannywood da labaran duniya gida da waje ku danna mana subscribe a nan wajen

Shugaba me horar da yan wasa na CHELSEA yasha alwashin lallasa takwarar tasu wato Arsenal a gidansu wato Emirate.

Shugaba me horar da yan wasan Chelsea

A gefe daya Arteta wanda ya zamo daya daga cikin kocha kochan dake da kana nan shekaru a Ingila yasha alwashin kare kansa da kuma fatan samun nasara.

Shugaba me horar da yan wasan Arsenal