Arsenal Ta dauki dan arewacin Najeriya U10 a kungiyar karo na farko

Arsenal Babbar kungiyace da ke taka leda a kasa Ingila a matakin firemiya wato gasa mafi tsada a kasar, tayi gagarimin abin alfari.

Arsenal Babbar kungiyace da ke taka leda a kasa Ingila a matakin firemiya wato gasa mafi tsada a kasar, tayi gagarimin abin alfari.

Advertisements
Advertisements

A yaune labari ya bayyana a kafafen sada zumunta na Facebook da twitter inda hakan ke nuni da abinda sukayi

Arsenal sunyi nasarar daukan dan wasa me suna Muhammad Sada wato M. Sada dan kasa da shekara goma.

M. Sada yaro ne dan asalin jihar Kaduna, inda babansa dan zariyane mamar sa kuma yar asalin jihar katsina da suke zaune a Ingila.

Related Post

Babbar nasara ga duk dan Najeriya me kishin kasar sa da arewacin kasar baki daya.

Kamar yanda shuwagabanni kunyar suka bayyanawa kafafen yada labarai shine, M. Sada yaro ne me hazaka da kwakwalwa akan wasan kwallon kafa.