Adamu Adamu ya bada damar bude ko wane zangon karatu na makarantun tarayya[FGCs]

Zaman gida ya kare, makarantun tarayya sun fara komawa karatu bayan watanni 6 a gida

Zaman gida ya kare, makarantun tarayya sun fara komawa karatu bayan watanni 6 a gida

Advertisements
Advertisements

An bayyanawa daliban makarantun kwana ranar da zasu koma

Gwamnatin jihar Yobe ce ta kusa-kusa wajen sanar da ranar komawa makaranta

Ministan Ilimi, Adamu Adamu ya sanar da ranar bude makarantun tarayya a fadin kasar.

Za’a bude makarantun ranar 11 ga watan Octoba, 2020.

Wannan na kunshe na a wata wasika da Ministan ya rattaba hannu a ranar Laraba a garin legas.

Related Post

Sai dai bude makarantun zai shafi dalibai yan makarantar sakandare ne kawai.

Makarantun FGC zasu iya komawa karatu- Adamu Adamu

Adamu yace anyi hakane domin aba daliban da suka dade zaune a gida damar kammala zangon karantunsu wanda zai kare karshen disamba.

Ministan ya bada shawara akan abi ka’idojin kare kai daga cutar Covid-19 a makarantun domin takaita yaduwar ta tsakanin dalibai.

“Har ila yau, Makarantun da basu kammala zangon karantunsu na biyu ba suyi kokari su kammala sannan su shiga zangon karatu na uku wanda ake sa ran zai kare a watan disambar 2020, “A cewar shi.